Header Ads

BAKI SHIKE YANKA WUYA

Wani mutum irin me surutun nan wata rana sun shiga mota zuwa wani gari me dan nisa can se aka dako hirar yan mafiya wato yan gillar kai gogan naku kuwa ai se yafi kowa zaqal qalewa yana cewa haba ai yansanda wlh duw sun san gidajen kawai baza su kamasu bane ko ni yanzu da za a tusa ni a gaba se na nuna gidaje da yawa ya dage de yana ta tsuga surutu abinsa bako yajin komi can anje kusa da wani police station se wani mutum yace a tsaya zai fita aka tsaya se yacewa dreban dan tsaya ina zuwa ya ciro i.d card yacema mutumin nan mu ma'aikata muna son irinku da kukasan inda masu laifika suke yanzu sako muje adauko motar aiki muje ka nuna mana koda gida ukune na yan mafiyanko kai zaka sami tukuyci ko? Goganka sai yayi yar dariya yace yallabai kenan banda abinka wayake kama maganar mahaukaci ai bani da hankali kwanana 3 kenan aka sallamoni daga turu hhhhhh kowa kuwa ya kama dariya a mntar harda yallabi. Kai jama'a mu iya harshen mu fta

2 comments:

  1. Aisha usman danjah22 December 2015 at 10:26

    Vabu hausa novel ne

    ReplyDelete
  2. Abubakar Yusuf radda23 December 2015 at 13:25

    @Aisha usman danjah,
    Da Akwai sosai ma ki je Qasa CATEGORY ZAki ga hausa novels

    ReplyDelete

Powered by Blogger.