New Music : So Baida Malami - Auwal M Ashraf
Gawurtaccen Mawakin Hausa AUWAL M. ASHRAF Wanda ya Shahara wajen Nuna Fasaha Da hikima Cikin wakokinsa Tareda Bada Nishadi Musamman Ga ma'abota Nazari Da Tunani. Yauma Yazo Muku Da Sabuwar Wakarsa Me Taken SO BAIDA MALAMI.
Shin Kuwa So Din Bashida Malami ????
Ayi Saurare Lafiya.
No comments