Header Ads

NIDA KISHIYATA 1

Kallo daya tak namata najuya kai domin ji nake kaman nayi amai. Lalle haidar yayi kokari.ko meya gani ajikinta yakeso?! Wata xuciyata tace farin yagani. Tsaki kuwa naja.to ai kuwa dawannan farin gwara wata bakar goma.magananta ne ya katseni kitashi kidaura abincin don yau banajin zan iya yi.ko kallanta banyiba.tamaimaimata yakai baki goma sannan nace kina cika min kunne!! Dawa kike magana nekam?! Jafar uba!! Lalle shatu kin rainani.naja tsaki nace kin dai yi asara ladi kike kome?! Ran girkin kinne zakice namiki girki?!bayan kinci kwaliyya abinki kina jira miji yaxo.wato ke mai miji.beta ki kama kanki.tayi tsugut tana kallona. Na zare ido sosai sannan nace nidince dai aishatu bawataba kinsamin ido kaman zaki cinyeni.batace komaiba taja tafice. Nima sainamike ina tunanin yadda haidar ya kwasomin wannan shiririnta wai kishiya! Sunana aishatu usman kado.mubiyu ne kawai agun iyayena dani da twin brother na wato aslam.muntaso cikin gatan iyaye don momy nah tagayamin cewa saidasukayi shekara takwas Allah yabasu haihuwa.sunyi yawon har sungaji. Dayatashi basu saiya basu mubiyu.kuma tunda lokacin baikara basuba. Hakan yasa suka dauki kaunar duniya suka dauramana. Musamman ni mace. Mahaifina yanada arxiki sosai gydaje da motocci yake sayarwa.haka yanada jirage nakansa. Karatunama a turkey nayi tundaga grade 1. Har uni. Nayi grad.tukun naxo naija nayi bautan kasana. Nakamalla komai inada shekara 23. Anma ga duk wanda zaiganni zaidauka shekarana 17 ne. Inada karamin fuska .nakaranta business admin.a skul.dadyna shuwan maidugurine .momy kuma fulanin yola. Hakan yahada yabani kyakyawwan zati da kira da Allah yaban .ni doguwace.jikina irin kiran kalangu.wasu kuma kance coca cola shape.inada yoloyolo gashi wanda yasauka min har gadon baya baki kirin. Gakuma wani wanda yarufamin gaban fuskana. Inada dogon fuska da tsuakken bakinanandaidai wanda karan hancina ya xubo yayi daidai .dimple din fuskana sai tubarkallah. Gakuma dara daran idanu wanda idan kacire dogon fuskana mutane suna cewa sak kammanina da ashwariya musamman ido. Wani irin ido nakedashi wanda nikaina tsoron kallon mutane nake. Musamman maza . Don bana mantawa nasha samun matsala da maza akan idona .wata rana a makaranta nayi lattin lectures. Dasauri nadoshi ajin ina xuwa naga anyi nisa sosai. Don haka sumi sumi nasakai zanwuce saikuma lec. Din ya tsayar dani.kaina akasa yace meya tsayar dani? Nace am sorry sir! Yahau banbani da matsifa ido nadaga kawai ina kallonsa yanata matsufa yana xuba chemicals din dayake practical kawai muka hada ido. Nima kallonsa nake. Kara mukaji wata tayi yasa nayi firgit najuya don ganinme ashe shine yake kwaba. Yana diluting chemicals yaje yajuye ajikin rigansa baisaniba.kaf kwalvan suka fado duk baisaniba. Saidaga baya yake rike goshi bayan yaga kwaben dayayi.nikuwa hakan yabani daman shigewa aji. Yan aji kuwa suka fara dariya.ahaka ya tunxura sosai. Tsawa yabugamin. Tsumi tsumi nafito yanuna min hanyan waje haka kuwa nafita. Wayata ce aka bugo .donhaka dasauri nadauka don nayi zaton course mate ditace Maryam maleka. Saikuma naga megidan ne guda na gyra murya na sosai.sannan nadauka . Hellooo babynah! Yace naam dear yakike? Lao wlh. Nayi missing dinka. Kibari kawai. Me kika girka min yau?. Nayi kwasaf sannan nace dear kamanta yau matarka ce da girki baniba?.yace na mantane. But kimin alfarma don Allah kitashi kidaura min . Dasauri namike. Nace to badamuwa kakula min dakanka tak kia. Da sauri na nufi kicin nafara tunanin mezan daura masa mafi sauki?. Bari dai namasa jollof din taliya da tsiren kifi . Bayan na kammala. Nadan rage gas din dan ruwan yashanya komaina daidai nanufi daki nakara wanka naci kwaliyya. Naxo na kwashe abincin na juye masa a kula. Na gyra dakin tsaf. Na feshe da turaren wuta. Sannan na harde kafa inajiran maigidan. Karan horn dinsa naji donhaka dasauri namike naje na tarbosa. Rungumanshi nayi. Na sumbaceshi kamshin jikina daya shaka yasashi jan wani irin numfashi. Nakarbi brief case din. Najawo hannunshi mukayi falo sannan nacire mar takalmi mukaje nakaishi yayi wanka nabashi kaya yasaka sannan yafito da xummar cin abinci. Na gyra zama na harde. Inajira yafara santin daya saba idan namishi abinci. Loman farko ya tsuke fuska. Hakan yasa nace yau kuma tahaka zakayi santinka? Yatofar a gefe. Habawa nanfa yafara matsifa. Aishatu ke wacce irin macece. Don kinsan banacin gishiri shine wato bari ki lapta namutu ko?. Na zaro ido. Nace wlh dear daidai nasa. Cokalin yasa yacuso min a baki nahadiya don dole wani irin yunkuri nayi aikuwa yadanneni billahilaxi saikin cinye. Wato ki kasheni kimin asaran kudin gishiri

1 comment:

Powered by Blogger.