Header Ads

NIDA KISHIYATA 2

Na marairaice haba babynah yazakana haka . Wallahy ko dana kusan karasawa saidana dandana komai yayi daidai. Ya harareni sannan yace gishirinne yake miki hassada dayaga kingama yaje yashiga abincin. Banca komaiba haka yakaraci matsifansa .dama haka haidar yake xuciyar kamar me. Yanxu yanxu sai yahau yarikice wa mutum karasa inda zaka tusashi don lallami anma sai yakai aya tukun zai barka. Bayayan yafice nadau abincin nakai kitchen nadawo na kimtsa gun . Anan naji karar mota alaman wato zaifita yanafita ban nufi ko inaba sai dakin lami. Na kalleta nace ke wai haifanki akayi da makirci?. Tayi murmushi tace wanda ya iya allonsa yawanke!. Nace haka kikace? To wallahy muxuba!.zakisan shiga hancin shatuu ba abune mai saukiba.gyra kafa naga tayi axatona tashi zatayi saikuma naga tayi wani irin zama ta karkace tasake wata kakkauran tusa. Ga uban kara ga uban wari. Hanci natoshe nafita dagudu tabini dawani baxawarar dariya. A dakina kuwa shawarar yadda zan rama nake. Ni ba gwanan makirci ba anma tunda haka ta zaba muxuba! Can nayi wani irin murmushi sannan namike Lami dai matar haidar ce tafarko maana nashigo na sameta. Nayi mamakin rayuwan dasukeyi don zan iya cewa zaman hakuri yake da ita. Kodai yane akwai dalilin kin sakinta anma da yanda nasan haidar wlh daya dade da tunkudata kgydansu. Fara ce sosai.tanada dan jiki. Kananun ido irin na yan china don nafi kwatanta dasu. Batada tsawo tanada gashi. China dai sak. Lami irin matan nanne masu son jiki. Basu tsaftace muhallinsu. Hakan yasa kazanta ya bakunci rayuwanta. Ga dan banzan kuiya. Tafiso taci takoshi .ta kwanta. Wato dai ci da sha. Tusa da kwanciya. Kullum acikin rikici suke da haidar. Kuma koya zasuyi yana idda mata matsifa zata mike tayi baccinta. Batq gyra kuskurenta. Bai dameta su shirya .ko su bataba. Yanuwanta ne dai basu yi wasa da gyrata ba maana gyran mace bisa ga maganij mata. Wannan kadai yake taimakonta maigidanta yake ganinta da gashin ido. Xuwana gydan komai yacanja domin kuwa idan har yasan bazatamishiba toni yake sawa. Hakan yasa wataran nake mata gorin abun kozatayi xuciya anma inaaa kare ya lashe xuciyan. Ni dai bansan ana cutan tusaba. Anma nakanyi mamaki sosai akan lami. Ko magana kamata wanda bai gamshetaba zata karkace ne ta bunka maka tusa. Mai warin tsiya. Cikina yasha kumbura akan tusanta. Anma naga ita ko ajikinta. Bai damentaba. Bamu dai taba magana mai zafi da itaba. Don ita macece marar son magana. Hayaniya baya damunta. She speaks loud in makirci. Anma a zahiri innocent. Ta iya hada kananun tsibbu. Donkuwa hakan yasa danaga gishiri yayi yawa nasan aikin tane. Kuma koda kuwa aikine maifida yasa batayi niyyanyiba. Kuma naga tana complain to nasan akwai matsala don ahankali saita bata zance. Bansamu nashawo kan maigidanba saidaya dawo kaina kwana. Ranan na lallabi abuna muka shirya. A daren yake cemin gobe abokai na zasuxo dinner. Donhaka keda lami zakuyi mana girki sosai. Nace insha Allah babynah. Washegari dasafe na dudduba abinda muke bukata a kicin narubuta driver yasiyo mana. Tun karfe 2 nafara hade hade. Lami kuwa taxo tazauna akan kujera da earpiece dinta tana dan tayani wani abun can taja wani tsaki nace meye kuma Lami kanu??? Tace wannan wani iskancine abokanshin basu da gyda da mataye ne?. Nace don yau zasuxo cin abinci gydanki?. Tace ai aikin wahala ne. Nifa baxan iyaba nace ke kikasan wannan ol i kne shine kixuba tsamayen hannunki mu karasa. Tayi shiru. Tsimi tsimi kamar abun arxiki harta fara yi. Saikuma tamike . Ke shatu agama lafiya tafice. A zuciyana nace wayyooo Allah dukka aikin nan nizanyi?.wayata nadauka nakira mai aikinmu cikin minti talatin taxo mukayi aiki chap muka gama najera musu a falon maigidan. Na sallami mai aiki naje dakin lami. Nayi murmushi sannan nace lami don Allah kidubi girman Allah karkisa komai a abincin nan. Baki nefa. Ta kallen batace komaiva. Nima najuya anma nagagara yadda da ita. Tunda tanada acess da dakin. Addua nayi nawuce . Bayan na kimtsa nayi sallan magrib nayi na isha . Ina addoi naji shigowansu. Nazauna nagama tukun namike cikin farha na tarbesu muka gaysa sannan nace musu . Ga abincinsu na tashi nafice. Naxo karamin falo.. sunaci suna santi naji dadin hakan sai yabonmu suke a tunaninsu mubiyu mukayi. Lami nagani zata wuce na kalleta ban ce komaiva tasa kai. Bayan sungaisa kaman abin arxiki. Nidai hankalina ya gagara kwanciya. Aiko bangama tunani ba. Naji wani irin kara. Bakomai bane illa karan tusanta. Bashiri naga suna rige rige

2 comments:

  1. Slm amma gaskiya lbr yayi dadi, ka daure ka karasa mana labarin.

    ReplyDelete
  2. salamatu Isah Ahmad10 September 2016 at 07:00

    gaskiya kana kokari Allah dai ya kara basira

    ReplyDelete

Powered by Blogger.