Header Ads

***MIJIN KADDARA part3 ***

kalid ya dubeni cikin wani yanayi yace lafiya kowa..zeenat tai murmushi ta mike tace wlh ranshine abace..nabi sadik da sauri ba tare dana jira amsar kalid ba..cikin mota na iske sadik na shiga na zauna ina zama ya figi motar tamkar zai tashi sama yana huci da gumi bance masa komai ba har muka isa gida ya paka kanna fito tuni ya fito da sauri yayi cikin gida cikin tunanin waime yake nufi na bishi..ina shiga falo na duba bayanan na wuce bedroom ina tura kofa naji yasa mata key ma'ana yana ciki ya kulle na buga harna gaji bai taso ya budemin ba na kuma na zauna hwy ya zubomin shin me nai masa?amma na kasa ganu amsar hakan anan kan kushin na kwana..da safe bayan nai sallar asubahi na mike na shiga kitchen na hada komai na breakfast da wuri adinner na zauna ina jiran sadik yazo mu karya misalin 8 ya fito cikin shirinsa na koth da jaka daya rataya na kalleshi nace my one kai nake jira yau na gama da karan wuri bansa ka kai let ba. . ina murmushi cikin tsokana..sadik ya jefamin wata harara sai naji gabana ya zube na tsorata ainun yayi tsaki ya wuce abinshi anan na rushe da kuka kamar raina zai fita shin mai masa?wane irin mijine haka dako magana babu sai kallan banza? ina soyayyar da yakemin ina taje amma ba amsa..ina zaune ina tunani iya abu tazo muka zauna amma agigice take sanarmin basu da komai ya kare kayan abincinsu ya kare kai duk wata kadara sun cinye na abinci suke nema ga yunwa domin tunda aka daura aurena da sadik ya dena musu komai..cikin sanyi jiki na dauko sarkata ta gwal da aka sakomin alefe naba iya abu taje ta siyar su sai kayan abinci.. . tunda yamma na fesa kwalliyata cikin wata atamfa red dinkin buba ina zaune ina jiranshi mutumin dartun 5 yake dawowa amma sai gashi sai 10 na dare yana shigo zai wuceni na mike nasha gabansa ina kuka da hawaye nace sadik nice fa zeenat menai maka kake azabtar dani don allah ka sanarmin dubeni dukna rame adalilinka..sadik yace ke wacece da bazan manta dake ba so what daga yau kada ki kara tambayata me kikamin kinfi kowa sani muguwa azzaluma kawai..yaja tsaki ya wuxe nan na durkushe hannuna aka ga hwy nace na shiga na gamo da MIJIN KADDARA allah kawumin agaji..sai kuka domin aiya hangena na kasa ganu menai masa... . na gama kukana tsaf na kwanta afalo wani zazzabi ne ya rufeni rum ina karkarwa na tashi magani nasha na kuma rufa da bargo..da safe ban tashi da wuri naji dan sauki na mike na wuce dakin sadik ina shiga na tarar yana sa hula sanye da farar shadda yayi kyau sosai na gaidashi amma be kalleni ba illah surar jaka da yayi ya rataya zai wuce nasha gabansa ina hwy da kakkausar murya nace yau ba inda zaka je saika sanarmin menai maka?..sadik afusace kinci amanata ki matsa kanna makeki..kuka ya kwacemin na durkushe na kamu rigarsa cikin kuka nace.. . hmm kaji tausayina kada kasa zuciyata ta buga wlh nimai iyama kommai ce domin samun jin dadinmu ka sanarmin in gyara..sadik yana huci yace cikin dake jikinki shine bana so muddin kina tare dashi har abada bake ba ganin dariya..zumbur zeenat ta mike idonta azare tace sadik kasan mai kake fada ciki allah ya riga ya bani tayaya zan rabu dashi kuma meyayi maka daka tsaneshi tun yana gudan jini..sadik ya kalleni da jajayen ido yace saboda ban shirya haihuwa yanzu ba na fiso sai na gama cin duniya sannan in haihu amma kash!! kin karyamin kudurina inaso azubar da cikin dake jikinki..na dafe kirji gabana ya fadi nace haba sadik mu musulmaine zubar da juna biyu haramunne tamkar mun kashe mutum da ransane zaifi kyau ka adana kudurinka inna haihu inso kake in dena haihuwa sai insha magani..sadik ya dakamin tsawa na firgice cikin kakkausar murya yace dakata!!! umarni nake baki ba shawara ba ki yadda azubar da cikinnan domin bana sansa azzaluma kuma kinbin umarnina dai dai yake da mutuwar aurenki gabaki daya kiyi tunani kanna dawo inji amsata..ya wuce ko kallona baiba ina durkushe hwy ya sake zubomin na fada tunanin in yadda aciki ko yaya? infa ban yadda ba sakine agabana inbar gidan? kuma gky ina tsoro zubar da ciki naji ance ana mutuwa? . kuma bazan iya sabawa mahaliccina ba inkashe da aciki gashi ina kaunar zama da sadik?..da rana iya abu tazo tacemin komai ya kare in basu kudi ga malam ba lafia zeenat tace haba iya abu yaushe na bada sarkata me kuka maida zaman aurene kullum cikin masifa nake wlh bani dako asi iya abu wlh na hadu mijin kaddara auran ya isheni..iya abu tace zan tafi ko barene inyi gwal dinki amagani ya tafi amma ki rike aure ki lallaba yafi zaman gida..ina kuka nace duk ko kuka jamin wannan KADDARAR wl

No comments

Powered by Blogger.