Header Ads

*MIJIN*KADDARA PART 1 ***

.

MANSUR yace zeenat yaushe zaku kuma skul ne..zeenat tace gobe insha allah..mansur yace gsky banajin jinake kamar in biki bodin saboda azabar begenki..zeenat tace saura watanni inyi candy sai kaita ganina agida ko..ya zaro kudi daga aljihu yace gashi naira dubu goma ce kiyi siyayyar bodin ko..zeenat ta amsa tace na gode mansur agky kana whl dani sunyi yawa komai kai kemin ya kmt ka dinga hutawa..mansur yace bakomai innamiki kamar naiwa kainane fatana ki rike alkawarinnmu na soyayyarmu..anan sukai sallama ta tura kyauren gidansu kasancewar talakawane fitik ta shige..iya abu ta amshe kudin tana murna tace kai yarannan dankirki ne kullum awahalarmu yake sannan yayima iyayensa inaso zeenaat ki rikeshi da kyau dubu goma ya miki yawa zan baki dubu biyar ki rike amakaranta sannan sauran biyar din kinga malam baya aiki muma ma dinga cefane. .

. .

zeenat tace to..washe gari ta kuma bodin watanta uku sukai candy ta dawo gida soyayya mai karfi ta kafu tsakanin mansur da zeenat domin dama dan bayan layinsune kuma iyayensa talakawane kamar su iya abu..kawar zeenat zainab tazo ta kwashe zeenat babban super market rakiya..zainab na duba kayan kwalam wani saurayi yayi sallama abayansu suka amsa sadik ne kyakyawan matashi yace don alfarma nake nema agareku yan mata..zainab tace muna jinka indai bata gagaremu ba..sadik yace am ya sunanku..zainab tace suna akan wani dallili zakasan sunanmu alhalin bamu sanka ba baka sammu ba..sadik yace ni sunana sadik sulaiman tunda na hango yar uwarki naji na kamu da santa ko daure ku sanarmin ko wulakanci zakuyi min..zeenat kanta akas tace bama daya daga cikin yan mata masu wulakanci. .

. .

zainab tace sunanta zeenat ni kuma zainab..suka wuce suka barshi ya bisu zasu biya tuni ya biya..zeenat tace malam waya saka biya..sadik yace kaunarkice tasa haka..zainab ta zaro dubu ashirin din daya biya ta watsa masa suka fice da sauri ya tsaya yana tunanin tabbas ya shiga tarko zeenat ta sacemai tunaninsa kuma in kudi da dukiya suna siyan soyayya har takai ga aure to saiya auri zeenat kasancewar babansa gwaska ne kuma shi kadai ya haifa..WASHE GARI da yamma zeenat tai kwalliya sai taji aike ta fito atunaninta mansur ne sai taga sadik gabanta ya fadi. .

. .

ZEENAT ta harareshi tace dama kaine..sadik yace nine zeenat..zeenat tace yama akai kasan gidanmu?meya kawuka gareni?sadik yace sanki ne yasa nasan gidanku domin in kana san abu dole kabi sahunsa kuma so da kauna nazo jaddada miki..zeenat tai tsaki tace allah sarki to inaso ka sani bana kaunarka acikin zuciyata kaje ka samu wani gurin amma bani ba kuma ka sani inada mijin da nake so yake sona kuma ya kasance bani bakai karka kara zuwa gidanmu stupid kawai..tai tsaki ta juya gida sadik yayi jugum aransa yace intasan wata batasan wata ba. .

. .

washe gari sadik ya paka motarsa yasa yara suka dinga shiga da kayan abinci shinkafa,macaro ni,tomato,semovita kai komai na abinci daka sani buhu uku uku..iya abu da malam suka kama yara kunyi batankai bananne ba..suka ce wlh nanne wanda ya turumu na waje..da sauri malam ya fita suka gaisa da sadik yace yaro kayi mantuwa banan bane..sadik yace nanne bananne gidansu zeenat ba..malam yace kwarai kowa..sadik yace nina aikoma..malam ya zube har kas na godiya yace yaro bansan kaba sai yau. .

. .

sadik yace sunana sadik masoyin zeenat ne wai kuma nakejin labari an bada ita ga wani mijin..m alam yace a a karyane na bada ita amma na fasa tunda kana santa wlh na baka ita kada kaji komai kai ta zama matarkama..sadik yayi gdy sukai sallama..bayan kwana biyu mansur da zeenat suna hira akofar gida sabuwar mota ce ta paka saitinsu sadik ne aciki ya kira wani yaro ya aika ya kira masa zeenat..zeenat tace kace masa bazan zuba duk abinda yake wlh banaji zai birgeni..mansur yayi murmushi domin yaji dadi..ran sadik ya baci da amsarta ya aika aka masa sallama da malam bayan sun gaisa ya zaro dubu ashirin ya bashi ya sake zaro goma yace yaba iya abu..nanfa dadi sadik yace na aika akiramin zeenat ita amma saurayinta ya hanata zuwa..da kansa malam ya mike suna zance yace kai!!mansur uwaka nace yarka ce ko matarka ja'iri daga yau bakai ba zeenat na mata miji wancen me motar kana jina ko ke kuma bake bashi ga arzikicen maza wuce gunsa kuma ki sake ko kallan banza kikamai ni dakene. .

.

ta wuce gun sadik asanyaye mansur ya wuce yana tafe tunani nayimai yawa sai yaji kansa ya sare ya sulale ahanyar gidansu agalabaice yana ambatar zeenat!zeenat!!..zeenat na kuka tace iya abu ki taimakeni baba nasan rabani da mansur na shaku dashi shi nakeso..iya abu ta daka mata tsawa. .

No comments

Powered by Blogger.