WANI MA,AIKACIN GIDAN MAHAUKATA YAYI HIKIMA!!!
A duk karshen kowace shekara ana canza fentin gidan mahaukata haka kuma ana canza duk wasu abubuwa da suka lalace kamar kofofi ko fanfuna na...
Arewapromo is Now Modernized as Arewabuzz.com
A duk karshen kowace shekara ana canza fentin gidan mahaukata haka kuma ana canza duk wasu abubuwa da suka lalace kamar kofofi ko fanfuna na...
Gareka abin burina kai kadai ne na farkon shiga zuciyata kuma daga kanka na rufe kofa babu wanda zai samu mafaka. Rashin ka acikin rayuwata ...
an dade ana tabka muhawara akan wayafi yaudara mazane ko mata a wannan zamanin ,ta inda kowannan bangare zakaji suna zubo hujjojin su sunace...
Manazarta da marubuta da kuma 'yan jarida sun ,sha yin rubutu ko rubuta littafai kan wannan batun. shine nima naga ya kamata in dan fadi...
Wata rana wata budurwa taje gidansu 'kawarta sai ta had'u da wani Gaye, ga yanda hirarsu ta kasance. Saurayi- Salaam 'yan Mata y...
Wani yaro ne yayi aure ya tare acikin gidansu. Wato Inda iyayanshi suke ana zaune lfy sai rannan fada ya hada shi da matarshi, da ransa ya b...
Wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, Ya kwanta bacci sai yayi fitsarin kwance.. Da yayi fitsari ya rasa yanda zaiyi Sai ya tada matar yak...