Header Ads

**********SATA A CIKI***********

Wani yaro ne yayi aure ya tare acikin gidansu. Wato Inda iyayanshi suke ana zaune lfy sai rannan fada ya hada shi da matarshi, da ransa ya baci sai ya dauki tabarma yanufi soron gidan wai zai kwana anan. To dama ba wuta asoron yana kwanciya ya buga tsaki yace kai "Allah ya tsinewa mata amma banda uwata," sai yaji ance "sata aciki nima takaicinta ne ya koroni nan.". Ashe babansa ne shima yaji azaba ya gudo zaure. Hahaha!!!

No comments

Powered by Blogger.