Header Ads

AMSAR TAMBAYA AKAN WAYAFI YAUDARA MAZA KO MATA

an dade ana tabka muhawara akan wayafi yaudara mazane ko mata a wannan zamanin ,ta inda kowannan bangare zakaji suna zubo hujjojin su sunacewa ga wadanda sukafi yaudari. Amma masana soyayya irinsu alen richard amour dan qasar itali Shi yace ashekaru 30 zuwa 40 da suka wuce yace maza sunfi yaudara.sakamakon mata suna cikin duhu haryakawo cewa mace afagen soyayya awannan lokacim kaifi dayace intanayi to tanayi inbatayi to batayi,yace suna dakunya da amanar masoyi ga tausayi ,amma mazakuwa yace Mugayene (kuyi haqurifa bani na fadaba) afagen soyayya suna yaudarar mata suna azabtar dasu.sai yace amma a yau alamarin Yaudara tsakanin maza damata abun yazama ruwan dare kowa qwallon kansane sai dai ace 50 ,50 baka iya ware wadanda sukafi yaudara saidai in ba adalci zakaiba.qarshen maganar sakena TO KUNJI FA YAN UWA bara nadan kawo salon yaudarar maza dana mata.koda kadanne *maza sunkwarance wajen yaudara da yankan qauna asoyayya .zakaga mace tabawa saurayi yadda da amanar kanta amma daga baya dayaga wata sai yajuya mata baya. *wani saurayin zai tara yan mata sama da 5,kowacce zai je gunta a lokuta mabanbantan juna batare da wata tasani ba kuma kowacce zai ce mata yana sonta kuma zai aureta . *wani shikuma salon yaudararsa kawai in yazo sai ya sa kin kori samarinki daya bayan daya .dagabaya shima yazame yabarki. *wani saurayin zai ta rainon soyayyarsa azuciyar budurwa har sai takai matsayin qauna daganan zai nemeki yai lalata dake kekuma dan tsoran kar ya rabudake sai kika bashi hadinkai daga baya yagudu yabarki. *wani saurayin tasa yaudarar har kayan tambaya zai kaimiki dan yarudeki keda iyayenki ,da sunsaki jiki haka zai ta cusama mace sonta har sai takamu shikenaan yasamu tazuwa gun fati,picnis ,koda bai lalata da ita to zai tayin abubuwan da suka kusa dahaka ,haka zaideba shakara kowatanni yana soyayyar shan minti da budurwa aqarshe in ance yafito zaice baigama giniba ko karatu yake dole iyaye su takamasa burki saikuga anrabu da budurwa ita tana kukan soyayya,shikuma yana kukan muna furci,harma yace yabarmata kayan tambayar dayakawo mata.bayan yagama moreta *wani tasa yaudarar bayan ya sami takirki wacce iyayen sa aka daidaita da nata iyayen to daga gefe kuma akwai wacce yakezuwa gunta dan shirakawai,alhalin shi so ba ayin na wasa.sai kaga budurwa takamu da son sa ahankali .amma shi aransa ba ta ita yakeba ana sa auransa zai dena zuwa sai dai taga inbiteshin kat.irin wannanne zakaji ance budurwa tafadi asume *shiwani salon yaudarar sa dan rage shira yau yaje gun bazawara yaimata qarya da dadin baki gobe gun budurwa,jibi gun kwaila hakadai. SUMA MATA NASU SALON KUSAN DU WADAN DA MAZA KEYI SUNAYI SAI DAI WASU KO MA KARIN WASU MUSALI *TARA samari sama da guda 5 kowanne tace masa tana sonsa shima tafiso da yarda duk a samarinta kaikuma soko kaitafasa kai anfisonka *kazo daniyar me kyau zaka aurete amma ita a ranta ba daniyar aureba haka zataitabata ma lokace dagabaya in iyayenta sunce tafidda mijin aure sai takawo wani da ban. *kuna soyayya lami lafiya data gano me dan hanu da shuni ,sai kaga amfarayima yahunka me sanda,nifa ance sai kayi lefe set,gaskiya ban son gidan yawa,dakuna nawa zakayi kaza dakaza har sai ansami sular rabuwa. *wata hakakawai shedan zai rayamata huduba tace wlh tana sonka sosai ,sai kafadamata sirrinka ,arzikinka tace ma wlh tayadda a hakan .amma datafiya tai nisa sai ta wulaqantaka *da shauran su YAZAMU MAGANCE YAUDARA *Duk saurayin da yazo yace yana sonki to tashin farko kidube shi in yaimiki to kusamu kuyi zama nafahimtar juna kiyimasa nasihohi yaji tsoran Allah ke macace me rauni Allah swt kuma yasa amanar mu ahanunku ku maza dan Allah inkasan bada gaske kakeba ka qyaleni .in yatabbatar miki da gaskiyarshi TOKIBASHI LOKACI DA ZAI DAWO ,kiyi addu ah kiyi istikara ,kiyi bincike kanan halayen sa da dabi unsa da abokansa da addinin sa .in sati yazago ranar da kikabbashi yazo ki tambayeshi yaya dagaske yake haryanzu in yace miki eh,ti kema kifadamasa kin amunce amma YATURO MANYAN SA MAGANA ZA AI BAWAI KAYA ZAIKAWO BA A A MANYA SUZAMA SUNSAN KANA NEMANA. Wlh in dagaske yake to zai turosu,inkuwa mayaudarine zaimiki yan surutu da sambatu haba wance daga haduwarmu shira 2 kibari mana kaza dakaza tukun tokar kiyadda dashi direban shedanne. *hakama DAZARAR KANEMI BUDURWA BAYAN TA FUSKANCEKA AMMA TAKI GABATAR DA KAI GA IYAYENTA ,KODA DA GAISUWANE SU GANKA KAGANSU,AMMA TAKI TAKAI KA TAKAMA YAN KAME KAME KAMAR TACE BA YANZUBA,KAI KAFIYA GAGGAWA KAZA DA KAZA . gaskiya akwai alamun yaudara kokuma bata sonka sosai kotana da shakka akanka ko akwaini da aka zabamata amma taboyema dan tana sonka kodai wata matsala ta daban data boye ma. KAWAI KAFADAMATA KAI BAZAKA IYA BA.TUNDA BAWADANDA ZASUBAKA ITA IN BASU BA TOKUMA TAKI KAIKA GARESU *kada kiboyewa wanda yazo gunki yace yana sonki,kome game da zabinki,kina sonsa ko bakyason sa ,me ra ayinki game dashi haka kaima saurayi karka boye komai *kada kiyi saurayi sama da 1,ki miqawa Alhazabi indai ke tagari Allah

No comments

Powered by Blogger.