Header Ads

ANG0 MAI FITSARIN KWANCE!!

Wani ne yayi aure yana fitsarin kwance, Ya kwanta bacci sai yayi fitsarin kwance.. Da yayi fitsari ya rasa yanda zaiyi Sai ya tada matar yake tambayarta: "idan kece kikayi mafarkin Kura da Zaki da Damisa suka biyoki ya zakiyi?'' Sai tace: tabdijam! ai sai nayi zawayi..! Sai Ango yace: lallai ni jarumi ne, ni fitsari kawai nayi.

No comments

Powered by Blogger.