WAYE YAFI IYA SATA???
wani saurayi da budurwarsa, suka shiga wani super market kuma ba bu mai ko kwandala. Gashi budurwar tana son shan chocolate. Suna fitowa ta ...
Arewapromo is Now Modernized as Arewabuzz.com
wani saurayi da budurwarsa, suka shiga wani super market kuma ba bu mai ko kwandala. Gashi budurwar tana son shan chocolate. Suna fitowa ta ...
Acikin wa'yan nan mutane guda 2 wayafi kwadayi? mutum na farko ya karbo kudinsa naira dubu dari! Daga banki, sai yazo wucewa ya taradda ...
MUSHAQATA firar wasu maqaryata 2 watarana SHAROTA nazaune a bakin hanya saiga wani mutum yazo yana kuka riqeda ledar cefane SHAROTA yadubesh...
Abokaina matasa da kananan yara ga wani wasa mai ban sha’awa da nishadi, da yake kaifafa kwakwalwa da saurin gano abu. Za’a iya yinsa a maka...
Wani yaro dan shekara shabiyar ya kamu da son wata yarinya dake makwabtaka da gidansu, amma yayi zurfin ciki bai sanar da ita ba. A haka suk...
Wani malamin Kirista (pastor) yace "Da ace ranar tashin Qiyama za'a bashi daman kaiwan mutane wuta da Al-jannah to zai dauki mazan ...
Wasu Mazaje Uku Suka Kai Matansu Asibiti Wajen Haihuwa. Suna Zaman Jira Sai Nurse Tazo Tace Waye Mai aiki a kamfanin Twin Towers? Daya yace ...
Wata rana wani kwarto yabi tsuhuwar budurwarsa gdan mijinta: KWARTO: Salamu Alaikum. MIJI: Amin wslm, sannu da zuwa, zauna. KWARTO: To amma ...
Cikin wayannan mutane 3 waye yafi sakarci???. 1. Wanda ake ruwan sama kamar da bakin qwarya amma ya kunna famfo yasa tiyo yana bawa flower r...
Wai wasu 'yan sanda ne suka tare wani driver. koda yake gani ya kori ji ga dai yadda hirar tasu ta kasance: POLICE: "Ina takardun m...
A wani kauye ne wasu yara guda biyu suka saci mangoro a cikin buhu. Sai suka tsaya suna shawarar inda zasu je su raba ba tare da kowa ya gan...
. ! ! ! ! ! ! ! ! ! , , , Anyi wani bawan Allah me suna IRO, sana'ar sa saida shayi (tea) dabi'ar sa shine baya dawowa daga sana'...
Bani nace ba!! Wani Ustaz ne yayi aure a daren farkonsa sai ya kusanci Amaryarsa ita kuwa taki amince masa tace sai yacire gemunsa, acikin d...
1. Wani bagobiri yaci waina (masa) ya qoshi sai yayi Miqah maimakon yace Alhamdulillah sai yace "Iraqi local govt.)" 2. Wani Dan s...
Wani mutum irin me surutun nan wata rana sun shiga mota zuwa wani gari me dan nisa can se aka dako hirar yan mafiya wato yan gillar kai goga...