Header Ads

MU SHAQATAAA

MUSHAQATA firar wasu maqaryata 2 watarana SHAROTA nazaune a bakin hanya saiga wani mutum yazo yana kuka riqeda ledar cefane SHAROTA yadubeshi yace kai malam lfy mutumin yace wlh yau aka haifeni ina xuwa duniya aka aikeni siyen cefanen daza.aiwa yan barka abinci ina tafiya ina girma ina tafiya ina girma gashi yanxu nakai shekara 25 namanta hanyar gidanmu SHAROTA yace kai amma yasunanka yace ZUKOTA SHAROTA yace to zauna a nan tukun sbda nima gidanmu ne yayi dauda nayi gammo nadauko shi nakawo nan dry cleaning a wanke mamu idan angama sai mutapi kila hanyar gidanmu daya ZUKOTA yace to amma dai yau naga abin mamaki SHAROTA yace ya.akai ZUKOTA yace ina tapiya kan hanya akai accident har kan wani yacire ana nema ba.a ganshi ba can sai akayiwa gangar jikin cakulkuli sai akaji kan yanata dariya SHAROTA yace ai kafin kazo nan wani jirgin kasa yalike yaqi gaba yaqi baya da.aka leqa karkashi sai akaga ashe jaririn sauro ne yariqe tayar yahanata motsawa!!!!! WAI A MUTANEN NAN WAYAFI QARYA???

No comments

Powered by Blogger.