Header Ads

WANI KWARTO NE.

Wata rana wani kwarto yabi tsuhuwar budurwarsa gdan mijinta: KWARTO: Salamu Alaikum. MIJI: Amin wslm, sannu da zuwa, zauna. KWARTO: To amma me yasa matarka take hararana? MATA: Kallonka kamarya? Dalla gafaran can da fuskarka kamar je ka dawo anjima. KWARTO: Jimin mata! Gafara can da kafa kamar ba zan dawo ba, said ai ki same ni gida. MIJI: Honey me yasa kike cin zarafinsa haka? MATA: Dole in ci zarafinsa da hancisa kamar zanzo gobe karfe bakwai 7:00 KWARTO: Ni bazan kara miki magana ba da bakinki kamar kada ki makara. MIJI: Mallam gara muje waje muyi fira mu bar mata gdan da wannan fadan naku kamar gobe zaku ci ubanku."

No comments

Powered by Blogger.