Header Ads

BANI NACE BA!!!!

Bani nace ba!! Wani Ustaz ne yayi aure a daren farkonsa sai ya kusanci Amaryarsa ita kuwa taki amince masa tace sai yacire gemunsa, acikin daren Ustaz yanemo shaving stick ya Aske gemunsa sannan ta amince Masa, Ustaz ya fito da safe duk Wanda yaganshi sai yace Ustaz ina gemu sai yace wata Sunnar ta kori wata sunnah.....

No comments

Powered by Blogger.