Header Ads

WAYAFI SAKARCI ACIKINSU ???

Cikin wayannan mutane 3 waye yafi sakarci???. 1. Wanda ake ruwan sama kamar da bakin qwarya amma ya kunna famfo yasa tiyo yana bawa flower ruwa. 2. Wanda yana jan ruwa a rijiya gugan ya fada, sai ya shiga cikin rijiyar ya laluba yaji wurin da gugan yake sannan ya fito yaje aron zabarin da zai fiddo gugan. 3. Wanda yaje daji diban giginya saida yahau bishiyan ya latsa yaji wadda ta nuna amma sai ya sauko ya riqa jifanta da dutse. Wai cikinsu wa yafi wani?

No comments

Powered by Blogger.