Header Ads

IRO ME SHAYI

. ! ! ! ! ! ! ! ! ! , , , Anyi wani bawan Allah me suna IRO, sana'ar sa saida shayi (tea) dabi'ar sa shine baya dawowa daga sana'ar sa sai misalin karfe 1:00 am na dare. Kwatsam wata rana ya dawo sai yaji anata gardama a wani lungu koda ya labe don ganin suwa ke gardama a wannan dare sai yaga mutane guda uku, sai yaji daya daga cikin su ! yace nafiku sauri, sai sauran biyun sukace ! Karya kake sai yace to ayi rigerigen zuwa bangon duniya sai can yaji shuru kamar na minti 3 uku sai yaji ance ! Nine na daya sai yaji ance ! Nine na biyu sai yaji ance ! Nine yakamata inyi na farko amma saboda tuntube danayi da dutsen uhudu ne yasa ni nayi na karshe, Iro na labe yana sauraron abin al'ajabi kwatsam sai yaji ance ! Toh ayi rige rigen taba kan me shayi. Idan kaine ko kece IRO yazakiyi?????

No comments

Powered by Blogger.