Header Ads

BAKIN ALQALAMI

Part 5 Tana tafiya tana biye da ita har suka shiga wani dan madaidaicin falo wanda bata san dashi ba sai yanzu dan dai dai misali an zuba masa kayan alatu komai dark purple hatta dan karamin fridge din dake ciki kalarshi dark purple ne akan kujera tazauna ita kuma ta zauna daga kasa cikin yatsina fuska tace ke! Abinda zan fada miki shine acikin gidan nan inada dokoki guda 3 tasake yatsina fuska sannan ta kurbi lemon dake hannunta taci gaba nafarko ba ashigo min daki saida izinina na biyu duk lokacin da kawayena suka zo duk ma'aikatan gidan nan sai sunzo sun gaishesu na 3 idan kika hango ni ina tahowa to kibar duk abinda kikeyi kibani hanya har saina wuce sannan kici gaba da abinda kikeyi, awulakance ta dubeta tace ni aka'idata sau 1 nake bawa mutum yellow card idan ya kuma red card kawai zan bashi kinji abinda nace cikin barin jiki da rawar baki tace eh mikewa tayi cike da isa tace kin iya wanki? Eh ta amsa to biyoni ki karbi inner wears dina ki wanke min.

11 comments:

  1. Salaam, labarin ya dauko dadi kuma se aka yanke. Me ya faru? Pls reply ASAP. Thanx

    ReplyDelete
  2. Abubakar Yusuf radda19 January 2016 at 07:24

    @Proudly hausa,
    dan Allah aimun Afuwa Amma inshaa Allah zan Qarasa su duka sannan kuma da wasu sababbi masu dadi... Nagode da ziyartar wap din mu fatan kuma ku kasance tare damu domin samun duk Abinda kuke so Thanks @Admin

    ReplyDelete
  3. pls a cigaba da lbrn bakin alkalami n keep d gud work Allah yabada sa'a

    ReplyDelete
  4. Thanks Kuna Kokari sosai jazakallahu khairan

    ReplyDelete
  5. Please muna jiran sauran novel din... Thanks

    ReplyDelete
  6. Salam.. Please blog din Ya daina aiki ne?

    ReplyDelete
  7. Abubakar Yusuf radda23 March 2016 at 09:07

    @Shamsia ,
    Me kika ganine kika fadi haka

    ReplyDelete
  8. Abubakar Yusuf radda23 March 2016 at 09:09

    @shamsia ,
    Inshaa Allah da wasu sababbi

    ReplyDelete
  9. don Allah kozan samu novel mijina ko jini daya

    ReplyDelete
  10. Kash! Lbr yasoma tafiya sannan aka yanke? Ammafa jaxakallahu kairan.

    ReplyDelete
  11. Abubakar Yusuf radda8 July 2016 at 03:16

    @Ayshat,
    Thanks you .. ZaN qarasa

    ReplyDelete

Powered by Blogger.